Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Karin bayani kan alakar sauyin yanayi da kuma guguwa da ke tasowa daga teku

Wallafawa ranar:

Daya daga cikin batutuwan da shirin Tambayoyinku da Amsa na wannan makon yayi karin haske a kai shi ne; Alakar canjin yanayi da aukuwar guguwa, kashe-kashenta da kuma yadda guguwar ke tasowa daga teku.

Yankin kudancin jihar Florida dake Amurka a lokacin da guguwar Irma ta afka mata.
Yankin kudancin jihar Florida dake Amurka a lokacin da guguwar Irma ta afka mata. 路透社。
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.