Isa ga babban shafi

Najeriya: Gwamnatin Bauchi za ta fara hukunta iyayen da suka hana yaransu karatu

A sakamakon koma-bayan ilimi da wasu jihohin Nigeria ke fuskanta, gwamnatin Jihar Bauchi ta amince da kebe kaso mafi tsoka a manyan makarantun kasar don cike gibin da ke tsakanin su da sauran jihohin kasar.

Gwamnati ta ce za ta fara daukar mataki mai tsauri akan iyayen da suka hana yaranzu zuwa makaranta
Gwamnati ta ce za ta fara daukar mataki mai tsauri akan iyayen da suka hana yaranzu zuwa makaranta ISSOUF SANOGO / AFP
Talla

Hakan dai na zuwa ne a yayinda jihohin arewacin kasar ke ci gaba da kasancewa kan gaba a jerin jihohi mafi koma-baya a fannin ilimi.

Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Ibrahim Malam Goje

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.