-
Taron shuwagabanin kasashen BRICS ya kare ba tare da kafa bankin ci gaba ba.
-
A yau ne Bankunan Cyprus zasu sake buda kofofinsu.
-
Birtaniya za ta sake nazarin bin hanyoyin fitar da Abu Qatada daga kasar
-
Matar tsohon shugaban kasar Fransa Nicolas Sarkozy wato Carla Bruni ta koka kan zargin da ake yiwa mijinta.
-
Mutane 7 ne suka rasa rayukansu a lokacin wani hari da yan bindiga suka kai a kasar Kenya.
-
Dakarun Mali 63 tare da na yan tawaye 600 suka rasa rayukansu yanzu haka a yakin kasar
-
Mutane da dama sun yi jerin gwano domin cirar kudi a bankunan Cyprus
-
An kwashi Nelson Mandela zuwa Asibiti