Najeriya
An ba da belin 'Yan kasar Rasha 15 a Najeriya
Wata Babbar kotun Tarayya da ke birnin Legas a Najeriya, ta bayar da belin wasu ‘yan asalin kasar Rasha su 15 ma’aikatan wani kamfanin jiragen ruwa, wadanda jami’an tsaron Najeriyar suka kama bisa zargin cewa sun shigo ruwan kasar ne ba tare da izini ba, kamar yadda za ku ji a rahoton da Abdoulkarim ya kai ziyara a zaman kotun.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoton Abdoulkarim Ibrahim game da belin 'Yan kasar Rasha 15 a Legas
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu