Isa ga babban shafi
Najeriya-Holland

Kamfanin Shell zai gurfana gaban kotun Holland

Kamfanin Hakar man Shell zai gurfana a gaban kotu a kasar Holland, don kare kansa daga zargin gurbata gonakin wasu manoma hudu a Yankin Niger Delta na Najeriya bayan manoman sun shigar da karar, don neman kotun ta bi musu hakkinsu. Kungiyoyi da dama sun dade suna zargin kamfanin Shell da gurbata muhallin Niger Delta ba tare da daukar mataki ba. 

Yankin Ogoni a yankin niger Delta da ke fuskantar matsalar gurbatar muhalli
Yankin Ogoni a yankin niger Delta da ke fuskantar matsalar gurbatar muhalli Getty Images/ Newsmakers/ Chris Hondros
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.