Najeriya
Gwamnati ta daurawa mutane 250 aure a Sokoto
A Karshen mako ne aka gudanar da auren ma'aurata 250 maza da mata wanda Mai martaba Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya jagoranta a wani bikin auren da gwannatin Jahar Sokoto ta shirya domin rage yawan wadanda basu da aure da kuma saukaka wa matan da kuma mazajen don su samu sukunin yin auren. An yi wannan auren ne karkashi wata kungiya ta hada auren sunna da ke jIhar. Daga Sokoto wakilinmu Hassan Sahabi Sanyinnawal ya aiko da Rahoto.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Rahoto: An daurawa mutane 250 aure a Sokoto
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu