Isa ga babban shafi
Nijar-Najeriya

Zaben Najeriya ya sa ‘Yan kasuwar Nijar cikin zullumi

A daidai lokacin da ya rage ‘yan kwanaki a gudanar da zaben shugaban kasa a Najeriya, yanzu haka ‘yan kasuwa da kuma direbobin motocin sufuri daga yankin Maradi na Jamhuriyar Nijar, sun soma nuna fargabarsu dangane da yiyuwar samun tashin hankali a lokacin wannan zabe. Abdurazak Abubakar ya aiko da rahoto daga Maradi.

Harabar wasu shahunan 'Yan kasuwa a Maradi
Harabar wasu shahunan 'Yan kasuwa a Maradi wikimedia
Talla

02:50

Rahoto: Zaben Najeriya ya jefa ‘Yan kasuwar Nijar cikin zullumi

RFI

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.