Najeriya
Sabani tsakanin Direbobi da Kamfanoni a Najeriya
A jiya alhamis ne aka gana da wakilan kamfanoni da masu motocin dakon kaya a jihar Legas domin warware sabanin da ke tsakanin su dangane da dokar hana zirga-zirgar manyan motocin dakon kaya daga karfe 6 na safe zuwa 9 na dare a birnin.An dai kasa cima matsaya a wannan tattaunawa.Abdoulaye Issaya hada mana rahoto a kai.
Wallafawa ranar:
Talla
Sabani tsakanin Direbobi da Kamfanoni a Najeriya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu