Kamfanin dab’i a Najeriya KAS zai samarwa matasa sama da dubu 1 ayyukanyi
Canon,shahrarren kamfanin kasar Japan, ya kulla yarjejeniya da kamfanin KAS da ke da kwarewa a fagen dab’i a Najeriya, don fara amfani da na’urar dab’I irinta ta farko a wata kasa ta nahiyar Afirka.Samar da wannan na’ura, dai ya sa ita ma gwamnatin Najeriyar kulla yarjejeniya da kamfanin na KAS domi horas da matasa fiye da dubu, kamar yadda zakuji cikin rahoton da Ahmed Abba ya hada mana.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Kuna iya latsa alamar sauti da ke kasa domin sauraron rohoto akai.
Kamfanin dab’i KAS a Najeriya zata samarwa matasa sama da dubu 1 ayyukanyi
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu