Isa ga babban shafi
Bauchi - Gombe

Ana takkadama kan arzikin man fetur tsakanin mazauna iyakokin Bauchi da Gombe

Takadamma ta kaure  tsakanin al’ummomin dake iyakokin jihohin Bauchi da Gombe a arewacin Najeriya kan mallakar dajin da ake gudanar da bincike don tono albarkatun man fetur a wannan yanki na arewa maso gabashin kasar.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, yayin kaddamar da aikin neman danyen man fetur a kogin Kolmani da ke karamar hukumar Alkaleri a jihar Bauchi.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, yayin kaddamar da aikin neman danyen man fetur a kogin Kolmani da ke karamar hukumar Alkaleri a jihar Bauchi. © Vanguard News
Talla

Wakilinmu dake Jihar Bauchi Shehu Saulawa ya aiko mana da rahoto kan halin da ake ciki.

03:09

Rahoto kan yadda ake cece-kuce tsakanin wasu mazauna kan iyakokin Gombe da Bauchi kan arzikin amn fetur

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.