'Yan Najeriya na fatan likitocin kasar sun janye batun yajin aiki
Fatan Yan Najeriya na ganin likitoci masu neman kwarewa sun janye yajin aikin da suka tsunduma yau da makwanni uku da suka gabata ya ci tura,sakamakon abinda kungiyar likitocin ta ce mahukuntan kasar sun ki martaba yarjejeniyar da suka cimma a taron su na karshen makon jiya.
Wallafawa ranar:
Minti 3
Kunna - 02:50
Talla
A dai-dai wannan lokaci ,kotun ma'aikata a Najeriya ta umurci likitocin da su janye matakin yajin aiki da suka tsunduma.
Daga Abuja wakilinmu Muhammad Kabir Yusuf ya aiko da karin rahoto.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu