Najeriya-Omicron
Najeriya ta musanta samun masu dauke da Omicron bayan ikirarin Canada
Hukumomin Najeriya sun ce har ya zuwa wannan lokaci babu wani mutum da bincike ya nuna cewar ya kamu da sabon nau’in cutar korona da ake kira Omicron, wanda ya tayar da hankalin duniya. Wannan na zuwa ne a dai dai lokacin da kasar Canada ta sanar da samun wasu matafiya biyu daga Najeriya dauke da cutar. Muhammad Kabir Yusuf na dauke da rahoto akai.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:00