Najeriya - Man fetur
'Yan Kwadago sun janye shirin fara yajin aiki kan janye tallafin mai
Kungiyoyin Kwadago a Najeriya sun janye shirin fara yajin aikin da suka shirya yau saboda matsayin da gwamnatin kasar ta dauka na dakatar da shirin cire tallafin mai gaba daya.
Wallafawa ranar:
Talla
Tun a ranar Litinin ministar kudin Najeriya, Hajiya Zainab Ahmed ce ta bayyana dakatar da shirin janye tallafin man, a lokacin da ta bayyana a gaban ‘yan majalisar dokokin kasar.
Muhammad Kabir Yusuf na dauke da rahoto akai.
Rahoto kan matakin kungiyoyin Kwadagon Najeriya na fasa yajin aiki kan cire tallafin mai
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu