Najeriya za ta samar da filayen kiwo don magance rikicin manoma da makiyaya
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ware filin da Manoma zasu ringa kiwo da kuma shuka ciyawa, domin amfanin Dabbobinsu, a wani yunkuri na kawo karshen rikici tsakanin Makiyaya da Manoma. Wanda ke ci gaba da lakume rayukan Al’um00ma a Kasar. Daga Abuja ga rahotan da wakilinmu Muhammadu Kabir Yusuf ya aiko mana.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:32