Isa ga babban shafi

Najeriya: Tsadar takin zamani zai iya haifar karancin abinci a kakar badi

Yayin da manoma a Najeriya da sauran sassan duniya ke ci gaba da gudanar da harkokin noman daminar bana, alamu na nuna cewa tashin gwauron zabin da farashin takin zamani ya yi, zai iya shafar yanayin samuwar abinci a kakar badi a Najeriya.

Wani manomi a yankin Arewa maso gabashin Najeriya.
Wani manomi a yankin Arewa maso gabashin Najeriya. © FAO
Talla

Hakan dai ya biyo bayan yadda kananan manoma da dama suka rage girman gonakinsu ko suka jingine noman bana, saboda tsadar da takin zamanin ya yi.

Wakilinmu a Bauchi Ibrahim Malam Goje, ya hada mana wannan rahoton.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.