Isa ga babban shafi

Yaddda magoya bayan jam'iyyar APC su ka gudanar da zanga-zanga a Kano

A jihar Kano dake Najeriya magoya bayan jamiyyar APC mai mulkin jihar da ta sha kaye a zaben gwamnan daya gabata ne suka gudanar da wata zanga zanga a harabar hukumar zabe.

Yadda masu zanga-zanga ke shirin yin tattaki a birnin Kano kenan.
Yadda masu zanga-zanga ke shirin yin tattaki a birnin Kano kenan. © dailytrust
Talla

Magoya bayan jam'iyyar dai na bukatar neman a cire shugaban hukumar na jihar Kano, Ambasada Abdu Zango, tareda bukatar ayyna zaben a matsayin wanda bai kammala ba.

Wannan na zuwa ne, bayan da hukumar zaben ta ayyana Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP a matayin wanda ya lashe zaben jihar.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton da Abubakar Isah Dandago ya shirya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.