Isa ga babban shafi

Kotun daukaka kara ta tabbatar da Bala Mohammed a matsayin gwamnan Bauchi

Kotun daukaka kara ta tabatar da Bala Abdulkadir Muhammed, a matsayin zababen Gwamnar Jahar Bauchi.

Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed.
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed. The Guardian Nigeria
Talla

A zaman Kotun mai alkalai uku sun kori karar da tsohon hafsan saman sojan Najeriya. Sadiq Abubakar ya shigar yana kalubalantar zaben .

Kotun karkashin jagorancin mai shari’a Chidiebere Nwaoma a zamanta na wanan Juma’a ta bayana cewa Jam’iyar APC, ta kasa gabatar da kwararan hujoji na cewa an tafka magudi  a zaben, tare da sabawa dokokin zaben 2022, kan gwamnan Bala da Jam’iyarsa ta PDP.

Sadiq ya  daukaka  kara ne bayan Kotun sauraren kakarakin zabe ta yi watsi da karar sa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.