Isa ga babban shafi

'Yan Najeriya na korafi kan rashin samun kulawa a asibitocin gwamnati

'Yan Najeriya da dama sun dade suna koraafi a gaame  daa rashin samun kulawar da ta  dace a asibitoci malllaki gwamnati, musamman ma  daga  jami'an kiwon laafiya, matsalar da ke da matukar illa a gare su.Zainab Ibrahim ta ziyarcci asibitin gwamnati da ke  Yauri a jihar Kebbi, inda ta  gamu da masu irin wannan korafi.

Naurar gwajin bugun zuciya na likita.
Naurar gwajin bugun zuciya na likita. © Reuters/Regis Duvignau
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.