Isa ga babban shafi
Rahoton Noma a Najeriya kashi (5)

Matsalar da manoman dankalin turawa ke fuskanta a Kaduna

A ci gaba da jerin rahotannin da muke gabatar muku dangane da matsalolin noma da kuma matsalolin da suka hana Najeriya dogaro da kan ta wajen samar da abincin da jama'at ke bukata, a yau wakilinmu dake Kaduna, Aminu Sani Sado ya duba mana matsalar da manoma dankalin turawa ke fuskanta. Ga rahotan sa a kai.Latsa alamar sauti don sauraron rahoton.

A Jihar Filato aka fi yin noman Dankalin Turawa
A Jihar Filato aka fi yin noman Dankalin Turawa RFI Hausa/Awwal
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.