Nijar-Karancin abinci
Nijar: Gudummawar kungiyoyin agaji ga masu fama da karancin abinci
A jamhuriyar Nijar, hukumomin gwamnatin kasar tare da kungiyoyin agaji na Red Cross sun yi wani taro a yau din nan domin duba irin gudumuwar da kungiyoyin agajin za su bayar game da kokarin da ake yi ta taimaka ma jama'ar da ke cikin mawuyacin hali na karancin abinci.Wakilinmu Baro Arzika ya aiko muna wannan rahoton.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:07