Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Ado Mahaman na Jami'ar Niamey

Wallafawa ranar:

Mutane sama da 50 ne suka mutu a harin da aka kai wa magoya bayan hambararren shugaban kasar Masar Mohammed Morsi da subahin Litinin. Jam'iyyar 'Yan uwa Musulmi ta zargi Sojoji da 'Yan sanda a matsayin wadanda suka kai harin da ya raunata daruruwan mutane yayin da kuma bangaren Sojin Masar ke cewa 'Yan ta'adda ne suka kai harin. Farfesa Ado Mahama na Jami'ar birnin Yamai yace hakan ke nuna Masar ta kama hanyar abkawa yakin Basasa a tattaunawarsu da Lydia Ado.

Wata ta rungume hoton hambararren shugaban Masar Mohammed Morsi
Wata ta rungume hoton hambararren shugaban Masar Mohammed Morsi REUTERS/Amr Abdallah Dalsh
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.