Isa ga babban shafi
Niger

Ana Zaben Shugaban Kasar Nijar Zagaye na Biyu Yau

hukumar zaben Nijar tace ta shirya tsab domin gudanar zaben shugaban kasa zagaye na biyu da za a gudanar a lahadi.

Shugaban Hukumar zabe a Nijar  (Céni), Ibrahim Boubé
Shugaban Hukumar zabe a Nijar (Céni), Ibrahim Boubé ISSOUF SANOGO / AFP
Talla

CENI tace ta dauki matakai na kai kayan zabe da wuri a sassan nijar domin kaucewa matsalar da aka samu a zaben farko inda har aka kai ranar litinin ana zabe.

sai dai ana ganin zaben ba zai yi armashi ba saboda kauracewar 'yan adawa da magoya bayansu.

Awwal janyau ya tattauna da Shugaban hukumar zaben mai zaman kanta a Nijar Boube Ibrahim kan shirin da suka yi.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.