Isa ga babban shafi
Nijar

An kame masu safarar mutane a Jamhuriyar Nijar

Jami’ann tsaro a Agadez da ke jamhuriyar Nijar sun cafke mutane da dama da ake zargin cewa su ne ke sarafar bakin haure daga kasar zuwa sauran kasashen yankin arewacin Afirka akan hanyarsu ta zuwa Turai.Da dama daga cikin wadanda aka cafke ana tsare da su a garin Agadez da kuma Bilma.

Jami'an 'yan sandan jamhuriyar Nijar
Jami'an 'yan sandan jamhuriyar Nijar
Talla

03:04

CORRESPONDENT-UMAR SANI AGADEZ-2016-10-21

Oumarou Sani

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.