Isa ga babban shafi
Wasanni

Yadda aka gudanar da Kokuwa a Tawa

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne kan yadda aka gudanar da Kokuwar gargajiyar Nijar karo na 38 a jihar Tawa inda Yahya Kaka ya lashe takobi. Shirin ya ji ra'ayin 'Yan Nijar da  wasu tsoffin 'Yan Kokuwa

Yahya Kaka Sarkin Kokuwar Nijar na 2017
Yahya Kaka Sarkin Kokuwar Nijar na 2017 RFI/Salissou Maradi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.