Isa ga babban shafi
Wasanni

Makomar 'Yan Kokuwar Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya leka ne Kokuwar gargajiyar Nijar da ake gudanarwa a Jihar Tawa a bana. Shirin ya yi nazari akan makomar 'Yan Kokuwar musamman samun ayyukan yi bayan kammala kokuwar da ake gudanarwa duk shekara tsakanin Jihohin kasar.

Kokuwa wasa mafi muhimmaci ga mutanen Nijar
Kokuwa wasa mafi muhimmaci ga mutanen Nijar Awwal Janyau RFI Hausa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.