Karin 'yan Najeriya fiye da dubu 7 sun tsere zuwa Nijar
Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar sun ce sabbin ‘yan gudun hijira sama da dubu 7 ne suka kwarara zuwa cikin kasar, yayin da wasu dubu 3 ‘yan kasar ta Nijar suka gujewa kauyukansu da ke kusa da iyakar Najeriya domin tserewa hare haren ‘yan bindiga.
Wallafawa ranar:
Ana iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraron rahoton wakilinmu Salisu Isa ya ziyarci wasu garuruwan da ke kan iyaka ciki har da Tsululu na Gundumar Gidan-Runji a Jihar Maradi, domin jin halin da ‘yan gudun hijirar ke ciki.
Rahoto kan yadda 'yan bindiga suka tilastawa karin 'yan Najeriya da Nijar fiye da dubu 10 barin muhallansu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu