Yadda akayi bukuwan sallah karama a Nijar
A jamhuriyar Nijar, yau al'umma suka gudanar da bukukuwan sallah karama bayan da a jiya aka ga jinjirin watan shawwal a sassa da dama na kasar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:11
Kamar yadda za'aji cikin wannan rahoto na Wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya yi mana dubi a game da yadda ake gudanar da bukukuwan sallar ta bana, musamman lura da halin na rashin tsaro da kuma hare-haren ‘yan bindiga a wasu yakunan kasar.
Firaministan Nijar Ouhoumoudou Mahamadou, ne ya sanar da ganin jinjirin watan a sassan kasar kusan 10, ciki har da yankunan da ke makwabtaka da Najeriya wadda sai gobe zata yi nata sallar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu