Isa ga babban shafi
Nijar-Coronavirus

Gwamnatin Nijar ta ce tilas ne rigakafin Korona

Gwamnatin kasar Niger ta tilasta yin allurar rigakafin Corona ga duk likitoci da daliban dake karatun likita a kasar. Gwamnatin ta bayyana matakin ne a wata sanarwa da Ministan kiwon lafiyar kasar ta fitar. Ana ganin gwamnatin ta dauki matakin ne don kara adadin mutanen da aka ma allurar tun da aka kadamar da aikin a cikin kasar.Wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo na dauke da rahoto

Shugaban Nijar, Bazoum Mohammed.
Shugaban Nijar, Bazoum Mohammed. © Niger Presidency
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.