Isa ga babban shafi
Nijar-Noma

sauyin yanayi na barzana ga noma a Nijar

A Jamhuriya Nijar, fannin noma da kiwo wadanda ke zaman hanyoyin da Kasar ke samun kudaden shiga, na fuskantar manyan matsaloli masu nasaba da sauyin yanayi.Bayanan da mahukunta suka fitar na nuni da cewar a shekara da ta wuce an fuskanci matsala karancin abinci dabbobi da kuma gibi Na 2/3 Na albarkatun gona ta sanadiyar ambaliya ruwa da gurgusowa hamada.

Mohamed Bazoum, shugaban Nijar.
Mohamed Bazoum, shugaban Nijar. © Wikimedia Common
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.