Isa ga babban shafi

Farar dango ta mayar da murna ciki a Jamhuriyar Nijar

Yayin da manoma a kasar Nijar ke murna game da yadda damanar bana ke tafiya, wanda ya kunshi isasshen ruwan sama da ake samu a kai a kai, bullar farar da aka samu a wasu sassan kasar ta fara razana manoma musamman a yankunan da damanar bata yi kyau ba bara.

Fara a saman ganyen itaciya
Fara a saman ganyen itaciya pestcemetery.com
Talla

A halin yanzu an sanyawa sama da eka dubu 8  magani, kuma lamarin ya fi tsananta ne a jahar Tanut da Belbeji, inda fara ta mamaye ekoki da dama.

Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Ibrahim malam Tchillo.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.