Isa ga babban shafi

Gwamnatin Nijar ta samar da shirin inshora ga manoma da makiyaya

A Jamhuriyar Nijar gwamnatin kasar ta fito da wani tsari wanda a karkashinsa manoma da makiyaya za su iya shiga inshora a wani mataki na neman rage dimbin asarar da suke yi da zaran ambaliya ta rutsa da su.

Manoma na kuka da makiyaya a Nijar
Manoma na kuka da makiyaya a Nijar Getty Images/Frans Lemmens
Talla

Kungiyoyin mazauna karkara da su kansu masu inshorar sun yaba da shirin wanda ake saran Bankin Duniya da MDD su sunya hannu a ciki.

Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Baro Arzika

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.