Isa ga babban shafi

Yadda aka gudanar da bikin girbe Albasa a Jamhuriyar Nijar

Yanzu haka ana ci gaba da gudanar da bukukuwan ranar da aka kebewa albasa a kasar Niger, wadda akeyi ko wace shekara, kuma wannan ne karo na biyu da ake yi, a karkashin jakorancin ministan kula da harkoki mata da kare yara ta kasa.

Wasu mata da ke noman albasa a Jamhuriyar Kamaru kenan
Wasu mata da ke noman albasa a Jamhuriyar Kamaru kenan AFP/File
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton Rakia Arimi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.