Nijar ta kira tsoffin sojoji don kawar da ta'addanci
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta kaddamar da aikin rejistar tsoffin sojoji domin sake dawo da su a fagen daga, lura da irin kalubale na tsaro da kuma ta’addancin da kasar ke fuskantar a ‘yan shekarun nan.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:34
Talla
Da dama daga cikin tsoffin sojojin sun gamsu da wannan shiri, yayin da wadanda aka ce tsarin bai shafe su ba ke cewa sam ba a yi musu adalci ba.
Daga Yamai, ga rahoton da wakilinmu Baro Arzika ya aiko mana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu