Isa ga babban shafi

Manoman Albasa a Nijar na gab da tafka mummunar asara

A Jamhuriya Nijar, manoman albasa na kan hanyar tafka mumunar asara sakamakon rufe iyakokin kasar da sauran kasashen yammacin Afirka bayan juyin mulkin da sojoji sukayi, kuma kawo yanzu tuni manoman suka gabatar da koken su ga gwamnatin sojin kasar. 

Manoamn sunce rufe iyakokin kasar bayan juyin mulki ne ummul aba'isin haddasa musu asarar
Manoamn sunce rufe iyakokin kasar bayan juyin mulki ne ummul aba'isin haddasa musu asarar REUTERS/Paulo Whitaker
Talla

Ku latsa alamar saurare don sauraren rahoton tare da Umar Sani 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.