Mahukunta da kungiyoyi a Nijar na kokarin magance yi wa mata shayi
Shayi ko kaciyar mata wata al'ada ce da wasu kabilu ke amfani da ita musamman a Yammacin Afrika, inda wannan matsalar ke kara kamari a jahar Diffa da ke Jamhuriyar Nijar, abinda ya sa hukumomin gwamnati da kungiyoyin masu zaman kazan kasansu tashi tsaye domin kawo karshen matsalar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:19
Talla
Ku latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Shamsiyya Haruna.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu