Shirin al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali ne kan al'adar auren Bugaje a Jamhuriyyar Nijar guda cikin al'adun da ke mutunta bukukuwan gargajiya da kuma dokokin hada zuriya.
Talla
A cikin shirin za ku ji yadda Auratayya ta ke a cikin kabilar ta Bugaje, wadanda aurensu ke da matukar tsada musamman idan za su hada zuriya da wani yare daban.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.........
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu