Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Mahautan Nijer sun yi fice wajen iya gasa nama a Senegal

Wallafawa ranar:

Sanin kowa ne dai, ko wace kasa ta duniya da irin sana'ar da mutanenta suka fi yin fice a cikinta fiye da sauran takwarorinsu na duniya. Mahautan kasar Jamhuriyar Nijer mazauna kasar Senegal na taka muhimmiyar rawa wajen iya gudaanar da Sana'ar gasa nama a kasar Senegal, dayan daga cikin manyan kasashe dake yankin yammacin nahiyar Afrika.A kan haka ne wakilinmu Salisu Isa da ya ziyarci kasar ya hada mana shiri kan yadda ake yaba sana'ar naman da yan kasar ta jamhuriyar Niger ke gudanarwa .

Hausawa sun yi fice wajen gasa suya a Senegal.
Hausawa sun yi fice wajen gasa suya a Senegal. © Pulse Nigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.