Isa ga babban shafi

Yadda Hausawa suka yi fice wajen gasa tsire da balango a Senegal

Daruruwwan Hausawa ne ke gudanar da sana'ar gasa tsire da balango a birnin Dakar, fadar gwamnatin kasar Senegal, yayin da 'yan kasar ta Senegal ke korafin cewa, har yanzu Hausawan sun ki koya musu yadda suke yin gashi da kuma daka yaji.

Hausawa sun yi fice wajen gasa suya a Senegal.
Hausawa sun yi fice wajen gasa suya a Senegal. © Pulse Nigeria
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Salissou Issa da ya ziyarci wuraren da Hausawan ke sana'ar fawa a Dakar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.