Bakonmu a Yau
Masanin sadarwa Umar Sale Gwami kan dambarwar Twitter da Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:09
Kasar Amurka ta soki matakin da gwamnatin Najeriya ta dauka na dakatar da aikin kamfanin twitter a kasar saboda soke sakon shugaban kasa Muhammadu Buhari.Gwamnatin Najeriya ta zargi kamfanin da zagon kasa wajen taimakawa masu neman tashin hankali da kuma raba kasa.
Talla
Dangane da wannan dambarwa Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkar sadarwa a Najeriya Malam Umar Saleh Gwami, kuma ga tsokacin da yayi akai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu