Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Injiniya Kailani kan garambawul din kamfanin man Najeriya NNPC

Wallafawa ranar:

Katafaren kamfanin man Najeriya na NNPC ya sanar da garambawul din da ya shafi ma’aikatansa domin inganta harkokinsa, makwanni bayan amincewa da sabuwar dokar harkar man fetur da iskar gas da Majalisar dokoki ta yi.

Ginin hukumar  NNPC a Abuja
Ginin hukumar NNPC a Abuja Reuters
Talla

Ana sa ran sabuwar dokar ta bude kofofin zuba jari musamman ga ‘yan kasuwa domin shiga a dama da su.

Dangane da wannan mataki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Injiniya Kailani Mohammed, masanin harkar mai a Najeriya, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.