Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Issaka Manzo kan taron kasa da kasa game da tsaro a Senegal

Wallafawa ranar:

A taron kasa da kasa dangane da sha’anin da ya shafi tsaro da ke gudana a birnin Dakar na Senegal, Shugaban Nijar Bazoum Mohammed ya bayyana kuskuren da kasashe suka yi a sha’anin da ya shafi yaki da  fataucin makamai da aka yi ta kwasa daga Libya zuwa sauren yankunan Sahel. Kalaman Shugaban da ke zuwa a dai-dai lokacin da lamarin rashin tsaro ke ciwa jama’a tuwo a kwariya. Dangane da haka Abdoulaye Issa ya tattauna da Issaka Manzo tsohon dan Majalisa a Jamhuriyar Nijar.

Matsalar tsaro na ci gaba da kasancewa babban kalubalen yankin  Sahel.
Matsalar tsaro na ci gaba da kasancewa babban kalubalen yankin Sahel. MICHELE CATTANI AFP/File
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.