Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Tidjani Mustapha Mahdi kan babban taron kolin kasar Chadi

Wallafawa ranar:

Mahukuntan kasar Chadi na shirin gudanar da babbar tattaunawar kasa da za ta mayar da hankali kan matsalolin da suka dabaibaye kasar da kuma lalubo hanyoyin magance su ciki har da sulhuntawa da 'yan tawaye da kuma shirin komawa kasar turbar Demokradiyya. Kan hakan Majalisar mulkin kasar ta kira taron manema labarai ga kuma tattaunawar Salissou Hamissou da wakilinmu Tidjani mustapha Mahdi da ya halarci taron.

Shugaba Mahamat Idris Deby Itno na kasar Chadi.
Shugaba Mahamat Idris Deby Itno na kasar Chadi. © MARCO LONGARI/AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.