Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Binta Barau kan cika shekaru 2 da bullar corona

Wallafawa ranar:

A daidai lokacin da ake çıka sheru biyu da ballar cutar korona a duniya ana cigaba ga fuskantar kalubale wajen jama’a su yarda su karbi alluran rigakafi.Wakilin mu na Abuja Mohammed Sani Abubakar ya zanta mana da Dr. Binta Barau Sulaiman.babbar darekta hukumar harkar lafıya matakin farko na Najeriya NPHCDA don jin yadda akayı fama da ita a kasar. 

Shekaru 2 da bullar corona a Duniya.
Shekaru 2 da bullar corona a Duniya. © via REUTERS - Social Media
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.