Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Dr Mustapha Zariya Karkarna kan taron yanayi na COP15 a Abidjan
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:36
Yau ne shugabannin kasashen duniya ke gudanar da taronsu na 15 kan sauyin yanayi a birnin Abidjan na Cote d’Ivoire, inda a wannan karon za su fi mayar da hankali kan matsalar zaizayar kasa da kwararowar hamada. Dangane da hakan ne Khamis Saleh ya zanta da Dr Mustapha Zariya Karkarna malami a tsangayar nazarin kasa da muhalli na jami’ar Bayaro da ke Kano.