Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mataimakin Gwamnan Jigawa Alhaji Umar Namadi kan ambaliyar ruwa a jihar

Wallafawa ranar:

Rahotanni daga Najeriya sun nuna cewar an samu ambaliyar ruwa a sassan Jihar jigawa, abinda ya kaiga rasa rayuka da kuma rushewar gidaje. Tuni gwamnatin jihar da na tarayya suka fara kai dauki ga wadanda abin ya shafa. Bashir Ibrahim Idris ya zanta da mataimakin gwamnan jihar Alh Umar Namadi wanda ya zaga inda aka samu matsalar, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Yadda ambaliyar ruwa ta mamaye wani yanki na Jihar JIgawa dake makwaftaka da jihar Kano a arewacin Najeriya.
Yadda ambaliyar ruwa ta mamaye wani yanki na Jihar JIgawa dake makwaftaka da jihar Kano a arewacin Najeriya. AP - Sani Maikatanga
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.