Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Ilyasu Mainasara kan taron lafiya na kasashen Afirka da ke gudana a Togo

Wallafawa ranar:

Yanzu haka ministocin kula da lafiya na kasashen Afirka 55 na halartar wani taro a Lome dake kasar Togo, domin tattauna batutuwan da suka shafi kula da lafiya a kasashen su.

Dakta Ilyasu Mainasara, ministan lafiya a Nijar
Dakta Ilyasu Mainasara, ministan lafiya a Nijar © rfi
Talla

Daga cikin masu halartar taron, harda ministocin kasashen Nijar da Najeriya.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da ministan lafiyar Jamhuriyar Nijar, Drakta Ilyasu Idi Mainasara.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.