Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Fassarar tattaunawar shugaba Bazoum na Nijar da gidan talabijin din France24

Wallafawa ranar:

A yayin firar da ya yi da tashoshin radiyo da Talabijin na Rfi da France24 Shugaban Jamhuriyar Nijar Bazoum Mohammed,  ya bayyana irin ci gaba da aka samu tun bayan hawansa kan karagar mulkin kasar, a fannonin da suka shafi tsaro a wannan lokaci da ake fuskantar zanga zangar kin jinin sojin faransa na rundunar Barkhan a kasar. Ga dai yadda tattaunawar ta gudana.

Shugaba Bazoum Mohammed na Jamhuriyyar Nijar.
Shugaba Bazoum Mohammed na Jamhuriyyar Nijar. © Niger Presidency
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.