Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa Alhaji Tahirou Gimba kan kawo karshen aikin rundunar Barkhane a Sahel

Wallafawa ranar:

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya sanar da kawo karshen ayyukan rundunar Barkhane mai yaki da ta’addanci a yankin Sahel daga jiya laraba, to sai dai ya ce Faransa za ta fayyace sabon tsarin ci gaba da kasantuwar dakarunta a Sahel cikin watanni 6 masu zuwa. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhaji Tahirou Gimba, masani tsaro, domin jin yadda yake kallo matakin rusa rundunar da kuma yadda ya kamata alakar tsaro ta kasance tsakanin Faransa da sauran kasashen yankin, ga dai zantawarsu.

Shugaba Emmanuel Macron lokacin da ya ke jawabi kan kawo karshen aikin rundunar kasar ta Barkhane a yankin Sahel.
Shugaba Emmanuel Macron lokacin da ya ke jawabi kan kawo karshen aikin rundunar kasar ta Barkhane a yankin Sahel. © Eric Gaillard, Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.