Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Masu sa ido sun yaba wa hukumar INEC kan zaben gwamnoni

Wallafawa ranar:

Mafi yawan kungiyoyi da kuma wadanda suka sa ido a game da yadda zabukan  gwamnoni da ‘yan majalisar dokokin jihohi suka gudana a Najeriya, sun yaba a game da yadda hukumar zabe ta kasar wato INEC ta inganta ayyukanta fiye da lokacin zaben shugaban kasa da ya gabata.  

Jami'an hukumar zaben Najeriya INEC, yayin kirga kuri'un da aka kada a jihar Lagos.
Jami'an hukumar zaben Najeriya INEC, yayin kirga kuri'un da aka kada a jihar Lagos. AP - Sunday Alamba
Talla

Dakta AbdurRahman Abu Hamisu, daya daga cikin masu sanya ido akan zaben da ke Abuja, ya ce lalle akwai bambanci tsakanin zaben shugaban kasa da kuma na gwamnoni da aka gudanar a ranar asabar da ta gabata. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.