Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Mubarak AbdulGaniyu - akwai fargaba yadda mutane ke wasa da damar zaben shuwagabannin su

Wallafawa ranar:

A wasu jihohin Najeriya, yayin da aka fara kirga kuri’u a wasu mazabun  masu sanya idanu kan yadda zaben ke gudana sun koka kan yadda mutane suka ki fitowa don kada kuri’un su a zaben na yau Asabar.Mubarak Abdulganiyu na cibiyar habbaka dimokradiyya da ci gaba a jihar Kaduna da ke Najeriya wadda ta sanya idanu kan yadda zaben ya kasance ya ce akwai fargaba yadda mutane ke wasa da damar zaben shuwagabannin su. Ga dai tattaunawar sa da Khamis Saleh. 

Wasu jami'an hukumar zaben Najeriya INEC, yayin tantance masu kada kuri'a.
Wasu jami'an hukumar zaben Najeriya INEC, yayin tantance masu kada kuri'a. STEFAN HEUNIS / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.